Auren sheihk Sulaiman sore
An yi auren ne ranar Juma’a sikara 2026/6/5 a garin barkonu
yan uwa sun halarta daga Kasar Burkina Faso da Kano da Kaduna
mutani sun zo daga wurare da dama.
Mafi yawan mutani sun ce ba a taba yin taron bicch irin wannan a maraba Jos ba.
Allah ya sha a barka amin .


Leave a Reply